Ishaya 7:14 - Littafi Mai Tsarki14 Yanzu fa, Ubangiji kansa zai ba ku alama. Wata budurwa wadda take da ciki, za ta haifi ɗa, za a raɗa masa suna Immanuwel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Saboda haka Ubangiji kansa zai ba ku alama. Ga shi budurwa za tă yi ciki, za tă haifi ɗa, za tă kuwa kira shi Immanuwel. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |