Ishaya 7:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ahaz ya amsa, ya ce, “Ba zan nemi wata alama ba. Ba zan jarraba Ubangiji ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Amma Ahaz ya ce, “Ba zan nema ba; ba zan gwada Ubangiji ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sarki Ahaz ya umarci Uriya firist cewa, “Sai ka miƙa hadaya ta ƙonawa ta safe, da hadaya ta gari ta maraice, da hadaya ta ƙonawa ta sarki, da hadayarsa ta gari, da hadaya ta ƙonawa ta dukan jama'ar ƙasar, da hadayarsu ta gari, da hadayarsu ta sha, ka yayyafa dukan jinin hadaya ta ƙonawa, da dukan jinin hadayu a bisa babban bagaden. Amma bagaden tagulla zai zama nawa don yin ibada.”