Ishaya 66:6 - Littafi Mai Tsarki6 Ku kasa kunne! Waccan babbar hayaniya cikin birni, wancan amo a Haikali, amon Ubangiji ne da yake hukunta abokan gābansa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 Ku ji wannan hayaniya daga birni, ku ji surutu daga haikali! Amon Ubangiji ne yana sāka wa abokan gābansa abin da ya dace da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |