Ishaya 65:9 - Littafi Mai Tsarki9 Zan sa wa Isra'ilawa waɗanda suke na kabilar Yahuza albarka, zuriyarsu kuma za su mallaki ƙasata da duwatsuna. Zaɓaɓɓun mutanena waɗanda suke bauta mini za su zauna a can. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Zan fitar da zuriyar Yaƙub, daga Yahuda kuma waɗanda za su mallaki duwatsuna; zaɓaɓɓun mutanena za su gāje su, a can kuma bayina za su zauna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |