Ishaya 65:19 - Littafi Mai Tsarki19 Ni kaina kuma zan cika da murna saboda Urushalima da jama'arta. Ba kuka a can, ba bukatar neman taimako. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Zan yi farin ciki a kan Urushalima in kuma yi murna saboda mutanena; a can ba za a ƙara jin karar makoki da na kuka ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |