Ishaya 65:18 - Littafi Mai Tsarki18 Ku yi murna da farin ciki a kan abin da na halitta. Sabuwar Urushalima da nake halittawa za ta cika da murna, jama'arta kuma za su yi farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Amma ku yi murna ku kuma yi farin ciki har abada a abin da na halitta, gama zan halicci Urushalima ta zama abin murna mutanenta kuwa abin farin ciki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |