Ishaya 64:12 - Littafi Mai Tsarki12 Ya Ubangiji, dukan wannan bai sa ka yi wani abu ba? Ba za ka yi kome ba, kana kuwa sa mu yi ta shan wuya, har fiye da yadda muke iya daurewa? အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Bayan dukan wannan, ya Ubangiji, ba za ka yi wani abu ba? Za ka yi shiru ka hore mu fiye da kima? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |