Ishaya 62:9 - Littafi Mai Tsarki9 Amma ku da kuka shuka hatsin kuka kuma girbe shi, Za ku ci abinci, ku yi yabon Ubangiji! Ku da kuka lura da itatuwan inabi kuka tara su, Za ku sha ruwan inabi a filayen Haikalina.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 amma waɗanda suka girbe shi za su ci shi su kuma yabi Ubangiji, waɗanda kuma suka tattara ’ya’yan inabi za su sha shi a filayen wurina mai tsarki.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |