Ishaya 62:5 - Littafi Mai Tsarki5 Ubangiji zai ɗauke ki amaryarsa, Za ku yi murna tare, Kamar murnar amarya da ango. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Kamar yadda saurayi kan auri yarinya, haka ’ya’yanki maza za su aure ki; kamar kuma yadda ango yakan yi farin ciki da amaryarsa, haka Allahnki zai yi farin ciki da ke. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |