Ishaya 62:1 - Littafi Mai Tsarki1 Zan yi magana domin in ƙarfafa Urushalima, Ba zan yi shiru ba, Sai na ga adalcinta ya bayyana kamar haske, Cetonta kuma ya haskaka kamar fitila da dare. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Saboda Sihiyona ba zan yi shiru ba, saboda Urushalima ba zan huta ba, sai adalcinta ya haskaka kamar hasken safiya, cetonta kuma ya haskaka kamar fitila mai haske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |