Ishaya 61:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ba shakka, Ubangiji zai ceci jama'arsa, Kamar yadda iri yakan tsiro ya yi girma. Dukan al'ummai kuwa za su yi yabonsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Gama kamar yadda ƙasa takan sa tsire-tsire su tohu lambu kuma ya sa iri ya yi girma, haka Ubangiji Mai Iko Duka zai sa adalci da yabo su tsiro a gaban dukan al’ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |