Ishaya 60:5 - Littafi Mai Tsarki5 Za ki ga wannan, ki cika da farin ciki, Za ki yi rawar jiki saboda jin daɗi. Za a kawo miki dukiyar al'ummai, Wato waɗanda suke a ƙasashen hayi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Sa’an nan za ki duba ki kuma haskaka zuciyarki zai motsa ya kuma cika da farin ciki; za a kawo miki wadata daga tekuna, za a kawo miki arzikin al’ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |