Ishaya 60:4 - Littafi Mai Tsarki4 Ki duba kewaye da ke, ki ga abin da yake faruwa, Mutanenki suna ta tattaruwa domin su komo gida! 'Ya'yanki maza za su taho daga nesa, Za a ɗauki 'ya'yanki mata kamar yara. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 “Ki ɗaga idanunki ki duba kewaye da ke. Duka sun tattaru suka kuma zo wurinki; ’ya’yanki maza daga nesa, ana kuma ɗaukan ’ya’yanki mata a hannu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |