Ishaya 60:19 - Littafi Mai Tsarki19 “Rana ba za ta ƙara zama haskenki da rana ba, Ko wata ya zama haskenki da dare. Ni, Ubangiji, zan zama madawwamin haskenki, Hasken ɗaukakata zai haskaka a kanki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202019 Rana ba za tă ƙara zama haskenki a yini ba, balle hasken wata ya haskaka a kanki, gama Ubangiji zai zama madawwamin haskenki, Allahnki kuma zai zama ɗaukakarki. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |