Ishaya 60:12 - Littafi Mai Tsarki12 Amma al'umman da ba su bauta miki ba, Za a hallakar da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Gama al’umma ko masarautar da ba tă bauta miki ba, za tă hallaka; za tă lalace sarai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |
Sa'an nan baƙin ƙarfen, da yumɓun, da tagullar, da azurfar, da zinariyar suka ragargaje gaba ɗaya, duka suka zama kamar ƙaiƙayi na masussuka da kaka. Iska kuwa ta kwashe su ta tafi da su, har ba a iya ganin ko alamarsu. Amma wannan dutse da ya buge mutum-mutumin ya girke, ya zama babban dutse ya cika duniya duka.