Ishaya 60:10 - Littafi Mai Tsarki10 Ubangiji ya ce wa Urushalima, “Baƙi ne za su sāke gina garukanki, Sarakunansu kuma za su bauta miki. Na hukunta ki da fushina, Amma yanzu zan nuna miki alheri da jinƙai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 “Baƙi za su sāke gina katangarki, sarakunansu kuma za su yi miki hidima. Ko da yake a cikin fushi na buge ki, da tagomashi zan yi miki jinƙai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |