Ishaya 6:3 - Littafi Mai Tsarki3 Suna ta kiran junansu suna cewa, “Mai Tsarki, Mai Tsarki, Mai Tsarki! Ubangiji Mai Runduna Mai Tsarki ne! Ɗaukakarsa ta cika duniya.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Suna kiran juna, “Mai Tsarki, Mai Tsarki, Mai Tsarki! Ubangiji Maɗaukaki ne; duniya ta cika da ɗaukakarsa.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |