Ishaya 59:7 - Littafi Mai Tsarki7 Kukan sheƙa a guje don ku aikata mugunta, kuna gaggawar zub da jinin marasa laifi. Tunaninku tunanin mugunta ne, lalatarwa da hallakarwa suna a manyan karaukunku. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20207 Ƙafafunsu sukan gaggauta zuwa aikata zunubi; suna da saurin zub da jini. Tunaninsu mugaye ne; lalaci da hallaka sun shata hanyoyinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |