Ishaya 59:3 - Littafi Mai Tsarki3 Gama hannuwanku sun ƙazantu da jini, yatsotsinku kuma sun ƙazantu da mugunta, leɓunanku kuma suna faɗar ƙarairayi, harsunanku kuwa suna raɗar mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Gama hannuwanku sun ƙazantu da jini, yatsotsinku kuma da alhaki. Leɓunanku suna faɗin ƙarairayi, harshenku kuma yana raɗar mugayen abubuwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |