Ishaya 59:20 - Littafi Mai Tsarki20 Zai zo Sihiyona ya zama mai fansa ga waɗanda suke na Yakubu, su da suka juya suka bar mugunta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202020 “Mai fansa zai zo Sihiyona, zuwa waɗanda suke cikin Yaƙub da suka tuba daga zunubansu,” in ji Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |