Ishaya 59:18 - Littafi Mai Tsarki18 Bisa ga ayyukansu, haka zai sāka musu hasala, a kan maƙiyansa kuwa ramawa, a kan abokan gābansa, zai rama, da kuma a kan ƙasashen da suke a bakin gāɓa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202018 Bisa ga abin da suka yi, haka za a sāka fushi a kan abokan gābansa ramuwa kuma a kan maƙiyansa; zai sāka wa tsibirai abin da ya dace da su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |