Ishaya 59:17 - Littafi Mai Tsarki17 Ya rufe ƙirjinsa da sulken adalci, da kwalkwalin ceto a kansa. Ya sa rigar ɗaukar fansa, ya yafa alkyabbar ikonsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202017 Ya yafa sulke a matsayin rigar ƙirji, da hulan kwanon ceto a kansa; ya sa rigunan ɗaukar fansa ya kuma nannaɗe kansa da kishi kamar a cikin alkyabba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |