Ishaya 59:11 - Littafi Mai Tsarki11 Dukanmu muna gurnani kamar beyar, muna ta ƙugi kamar kurciyoyi. Muna ta neman adalci, amma ina. Muna ta neman ceto, amma ya yi nisa da mu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Muna gurnani kamar beyar; muna ta ƙugi kamar kurciyoyi. Muna ta neman adalci amma ina; mun nemi fansa, amma yana can da nisa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |