Ishaya 58:6 - Littafi Mai Tsarki6 “To, ba irin wannan azumi ne na zaɓa ba? Wato ku kwance sarƙoƙin mugunta, ku kwance masu karkiya, ku 'yantar da waɗanda ake zalunta, ku kakkarye kowace karkiya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20206 “Irin azumin da na zaɓa shi ne, a kunce sarƙoƙin rashin adalci a kuma kunce igiyoyin karkiya, a ’yantar da waɗanda ake zalunta a kuma kakkarye kowace karkiya? အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |