Ishaya 57:9 - Littafi Mai Tsarki9 Kun tafi wurin Molek da mai, da turare iri iri da kuka riɓaɓɓanya. Kun aika jakadunku can nesa, kun aike su su gangara, har zuwa lahira. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20209 Kuka tafi wurin Molek da man zaitun kuka kuma riɓaɓɓanya turarenku. Kuka aika jakadunku can da nisa; kuka gangara zuwa cikin kabari kansa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |