Ishaya 57:16 - Littafi Mai Tsarki16 Ba zan yi ta gāba da ku, ko in yi ta fushi da ku har abada ba. Gama ruhu zai yi suma a gabana, da numfashin su waɗanda na halitta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Ba zan tuhume su har abada ba, ba kuwa kullum zai yi fushi ba, gama a haka ruhun mutumin zan yi suma a gabana, shi numfashin mutumin da na halitta. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |