Ishaya 57:14 - Littafi Mai Tsarki14 Ubangiji ya ce, “Ku gina, ku shirya hanya. Ku kawar da kowane abin sa tuntuɓe daga kan hanyar jama'ata!” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202014 Za a kuma ce, “Ku gina, ku gina, ku gyara hanya! Ku kawar da abubuwan sa tuntuɓe a hanyar mutanena.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |