Ishaya 57:10 - Littafi Mai Tsarki10 Kun damu saboda nisan hanyarku, amma ba ku ce, “Ba shi da wani amfani ba.” Ƙarfinku ya sake sabunta ranku, don haka ba ku suma ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202010 Kuka gaji cikin dukan al’amuranku, amma ba ku iya cewa, ‘Aikin banza ne ba.’ Kuka sami sabuntar ƙarfinku, ta haka ba ku suma ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |