Ishaya 56:5 - Littafi Mai Tsarki5 zan ba ku matuni da suna a Haikalina da cikin garukana, da sun fi na 'ya'ya mata da maza. Zan ba ku tabbataccen suna wanda ba za a raba ku da shi ba.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 a gare su cikin haikalina da kuma bangayensa zan ba da matuni da kuma suna mafi kyau fiye da ’ya’ya maza da kuma ’ya’ya mata; zan ba su madawwamin sunan da ba za a raba su da shi ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |