Ishaya 56:3 - Littafi Mai Tsarki3 Kada baƙon da ya hada kansa da mutanen Ubangiji ya ce, hakika Ubangiji zai ware shi daga jama'arsa. Kada kuma baban ya ce shi busasshen itace ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20203 Kada baƙon da ya miƙa kansa ga Ubangiji ya ce, “Ai Ubangiji zai ware ni daga mutanensa.” Kada kuma wani bābā ya yi gunaguni cewa, “Ni busasshen itace ne kawai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |