Ishaya 56:12 - Littafi Mai Tsarki12 Sukan ce, “Zo mu samo ruwan inabi, bari mu cika cikinmu da barasa. Gobe ma kamar yau za ta zama, har ma fiye da haka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Kowanne yakan ce, “Zo, bari in samo ruwan inabi! Bari mu cika cikinmu da barasa! Gobe ma zai zama kamar yau, ko ma fiye da haka.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |