Ishaya 56:11 - Littafi Mai Tsarki11 Suna kama da karnuka masu zarin ci, ba su taɓa samun abin da ya ishe su ba. Makiyayan nan kuma ba haziƙai ba ne, dukansu, kowa ya nufi inda ya ga dama. Kowa yana ta nemar wa kansa riba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Su karnuka ne masu kwaɗayi; ba su taɓa ƙoshi. Su makiyaya ne marasa ganewa; duk sun nufi inda suka ga dama, kowa yana nemar wa kansa riba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |