Ishaya 56:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ga jawabin da Ubangiji ya yi, “Ku kiyaye gaskiya ku yi adalci, gama cetona yana zuwa nan da nan, za a kuwa bayyana adalcina. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Ga abin da Ubangiji yana cewa, “Ku riƙe gaskiya ku yi abin da yake daidai, gama cetona yana kusa za a kuma bayyana adalcina nan da nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |