Ishaya 55:11 - Littafi Mai Tsarki11 To, haka maganar da na faɗa take, Ba ta kāsa cika abin da na shirya mata, Za ta yi kowane abin da na aike ta ta yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 haka maganata da take fitowa daga bakina. Ba za tă koma gare ni wofi ba, amma za tă cika abin da nake so ta kuma cika abin da na aike ta tă yi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |