Ishaya 54:5 - Littafi Mai Tsarki5 Mahaliccinki zai zama kamar miji a gare ki, Sunansa Ubangiji Mai Runduna! Allah Mai Tsarki na Isra'ila mai fansarki ne, Shi ne mai mulkin dukan duniya! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Gama Mahaliccinki shi ne mijinki, Ubangiji Maɗaukaki ne sunansa, Mai Tsarkin nan na Isra’ila ne Mai Fansarki; ana ce da shi Allahn dukan duniya. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |