Ishaya 54:12 - Littafi Mai Tsarki12 Zan gina hasumiyarki da jan yakutu, Da ƙofofinki kuma da duwatsu masu haske kamar hasken wuta, Da garun da ya kewaye ki kuwa zan gina ta da lu'ulu'ai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202012 Zan gina hasumiyarki da jan yakutu, ƙofofinki kuma da duwatsu masu haske, dukan katangarki kuma da duwatsu masu daraja. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |