Ishaya 53:8 - Littafi Mai Tsarki8 Aka kama shi, aka yanke masa shari'a, Aka tafi da shi domin a kashe shi, Ba wanda ya kula da ƙaddararsa. Aka kashe shi saboda zunubin mutanenmu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Da wulaƙanci da kuma hukunci aka ɗauke shi aka tafi. Wa kuwa zai yi maganar zuriyarsa? Gama an kawar da shi daga ƙasar masu rai; saboda laifin mutanena aka kashe shi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |