Ishaya 53:11 - Littafi Mai Tsarki11 Bayan shan wahalarsa, zai sāke yin murna, Zai fahimta wahalar da ya sha ba ta banza ba ce, Shi ne bawana, adali, Zai ɗauki hukuncin mutane masu yawa, Ya sa su zama mutanena amintattu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Bayan wahalar ransa, zai ga hasken rai, ya kuma gamsu; ta wurin saninsa bawana mai adalci zai ’yantar da mutane masu yawa, zai kuma ɗauki laifofinsu. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |