Ishaya 52:11 - Littafi Mai Tsarki11 Ku fita, ku bar Babila Ku dukanku da kuke ɗauke da keɓaɓɓen kayan Ubangiji! Kada ku taɓa abin da aka hana, Ku kiyaye kanku da tsarki, Ku fita ku bar birnin. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202011 Ku fita, ku fita daga can! Kada ku taɓa wani abu marar tsarki! Ku fita daga cikinta ku zama da tsarki, ku da kuke ɗaukan kayan aikin Ubangiji. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |