Ishaya 52:1 - Littafi Mai Tsarki1 Urushalima, ki ƙarfafa, ki yi girma kuma! Birni mai tsarki na Allah, Ki yafa wa kanki jamali! Arna ba za su ƙara shiga ta ƙofofinki ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Ki farka, ki farka, ya Sihiyona, ki sanya wa kanki ƙarfi. Ki sa rigarki na daraja, Ya Urushalima, birni mai tsarki. Marasa kaciya da maƙazanta ba za su shi cikinki ba. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |