Ishaya 51:8 - Littafi Mai Tsarki8 Irin waɗannan mutane za su shuɗe kamar tufar da asu ya cinye! Amma ceton da zan kawo zai dawwama har abada, Nasarata za ta kasance har abada abadin.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20208 Gama asu za su cinye su kamar riga; tsutsotsi za su cinye su kamar ulu. Amma adalcina zai dawwama har abada, cetona har dukan zamanai.” အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |