Ishaya 51:5 - Littafi Mai Tsarki5 Zan zo da sauri in cece su, Lokacina na nasara ya yi kusa. Ni kaina zan yi mulki a kan al'ummai. Manisantan ƙasashe za su jira ni in zo, Za su jira da sa zuciya, ni in cece su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20205 Adalcina na zuwa da sauri, cetona yana a kan hanya, hannuna kuma zai kawo adalci ga al’ummai. Tsibirai za su dube ni su kuma jira da sa zuciya don hannuna. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |