Ishaya 51:4 - Littafi Mai Tsarki4 “Ku kasa kunne gare ni, ku mutanena, Ku saurara ga abin da nake faɗa, Na ba da koyarwata ga al'ummai, Dokokina za su kawo musu haske. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20204 “Ku kasa kunne gare ni, mutanena; ku ji ni, al’ummata. Doka za tă fito daga gare ni; shari’ata za tă zama haske ga al’ummai. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |