Ishaya 51:2 - Littafi Mai Tsarki2 Ku yi tunani a kan kakanku Ibrahim, Da Saratu, wadda kuke zuriyarta. Sa'ad da na kira Ibrahim ba shi da ɗa, Amma na sa masa albarka, na ba shi 'ya'ya, Na sa zuriyarsa suka yi yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20202 dubi Ibrahim, mahaifinku, da Saratu, wadda ta haife ku. Sa’ad da na kira shi kaɗai ne, na kuma albarkace shi na kuma mai da shi da yawa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |