Ishaya 51:15 - Littafi Mai Tsarki15 “Ni ne Ubangiji Allahnku, Na dama teku Na sa raƙumanta suka yi ruri. Sunana Ubangiji Mai Iko Dukka! အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202015 Gama ni ne Ubangiji Allahnku, wanda ya dama teku domin raƙumansa su yi ruri, Ubangiji Maɗaukaki ne sunansa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |