Ishaya 5:28 - Littafi Mai Tsarki28 Kibansu masu tsini ne, bakunansu kuwa a shirye suke don yin harbi. Kofaton dawakansu suna da ƙarfi kamar dutsen ƙanƙara, ƙafafun karusansu kamar guguwa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202028 Kibiyoyinsu masu tsini ne, an ɗaura dukan bakkunansu; kofatan dawakansu sun yi kamar dutsen ƙanƙara, ƙafafun keken yaƙinsu kamar guguwa ne. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |