Ishaya 5:26 - Littafi Mai Tsarki26 Ubangiji ya ba da alama a kirawo al'ummar da take nesa. Ya yi musu fīto su zo daga bangon duniya. Ga shi kuwa sun iso da sauri nan da nan. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202026 Ya ɗaga tuta don al’ummai masu nisa, ya yi feɗuwa wa waɗanda suke a iyakar duniya. Ga shi sun iso, da sauri da kuma gaggawa! အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |