Ishaya 5:16 - Littafi Mai Tsarki16 Amma Ubangiji Mai Runduna yana nuna girmansa ta wurin aikata abin da yake daidai, yana kuma bayyana shi Mai Tsarki ne, ta yadda yake shara'anta jama'arsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202016 Amma Ubangiji Maɗaukaki zai sami ɗaukaka ta wurin aikata gaskiya, kuma Allah mai tsarki zai nuna kansa ta wurin adalcinsa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |