Ishaya 5:13 - Littafi Mai Tsarki13 Don haka za a kwashe ku, ku zama 'yan sarƙa, a raba ku da ƙasarku. Yunwa za ta kashe shugabanninku, sauran jama'a kuwa ƙishirwa za ta kashe su. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 202013 Saboda haka mutanena za su yi zaman bauta domin rashin fahimi; manyan mutanensu za su mutu da yunwa talakawansu kuma su mutu da ƙishirwa. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |