Ishaya 5:1 - Littafi Mai Tsarki1 Ku saurara in raira muku wannan waƙa, Waƙar abokina da gonar inabinsa. Abokina yana da gonar inabi A wani tudu mai dausayi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။Sabon Rai Don Kowa 20201 Zan rera waƙa wa ƙaunataccena waƙa game da gonar inabinsa. Ƙaunataccena yana da gonar inabi a gefen tudu mai dausayi. အခန်းကိုကြည့်ပါ။ |